Header Ads Widget

About

 onlinehausa

jarida ce da ta maida hankali wajen kawo muku labarai da rahotanni da kuma labaran wasanni ingantattu cikin Harshen Hausa daga nan gida Najeriya nahiyar Afrika dama Duniya Baki daya.

online hausa na hulda da wasu daga cikin manyan kafafen yada labarai na duniya kafada da kafada wajen samun ingan tattun labarai daga nan gida Nigeria dama duniya baki daya. 

Haka zalika online hausa nada shirye-shirye masu kayatarwa, nishadan tarwa da iliman tarwa, haka kuma muna da bangaren Addini, Siyasa, Kasuwanci, kiwon lafiya, Wasanni sharhi dama filin Fadin albarkacin baki. 


Vision


The vision of online hausa is to establish the aim of  an excellent and maintain discipline of expression for everyone and reporting on development issue that equitable society.  

 Mission


To report issue effecting all section of society that regard Online News, that promotes the National peace and unity, given discipline and maintain trust for everyone through our program’s with fearless manner and compliance with the provision of Nigerian constitution and other laws Regulating activities of Media Organizations in Nigeria.

Post a Comment

0 Comments